L. Fir 22:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku jawo wa sunana mai tsarki ƙasƙanci, amma sai mutanen Isra'ila su gane, ni mai tsarki ne. Ni ne Ubangiji na kuwa tsarkake ku,

L. Fir 22

L. Fir 22:30-33