L. Fir 22:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuma aka haifi ɗan maraƙi, ko ɗan rago, ko ɗan akuya, zai yi kwana bakwai tare da uwarsa. A rana ta takwas zuwa gaba, sai a karɓe shi don yin hadaya ta ƙonewa ga Ubangiji.

L. Fir 22

L. Fir 22:23-33