L. Fir 22:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowace dabba kuma da lunsayinta yake da ƙujewa, ko dandaƙewa, ko yagewa, ko yankewa, ba za ku miƙa ta hadaya ga Ubangiji ba, ba kuwa za ku yi hadaya da ita a ƙasarku ba.

L. Fir 22

L. Fir 22:22-33