L. Fir 22:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuwa wani ya kawo hadaya ta salama ga Ubangiji don cika wa'adi, ko don hadaya ta yardar rai, daga cikin garken shanu, ko na tumaki, da na awaki, sai ya zama cikakke, marar lahani, don ya karɓu.

L. Fir 22

L. Fir 22:17-29