L. Fir 22:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kuwa har wani mutum dabam ya ci daga cikin tsarkakakken abin ba da saninsa ba, to, sai ya maido abin ga firist, da ƙarin humushin tamanin abin.

L. Fir 22

L. Fir 22:12-18