L. Fir 22:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan firist ya sayi bawa da kuɗinsa, bawan ya zama dukiyarsa, bawan zai iya ci, haifaffun gidansa kuma za su iya cin tsattsarkan abincin.

L. Fir 22

L. Fir 22:2-18