L. Fir 21:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai su kasance da tsarki, kada su ƙasƙantar da sunana domin su ne masu kawo hadaya ta ci, masu ƙone hadayu da wuta gare ni, don haka sai su kasance da tsarki.

L. Fir 21

L. Fir 21:4-15