L. Fir 21:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai ba zai kusaci labulen, ko ya tafi kusa da bagaden ba, domin yana da lahani, don kada ya ɓata wuraren yin sujada, gama ni ne Ubangiji, ni kuwa na tsarkake su.”

L. Fir 21

L. Fir 21:18-24