L. Fir 21:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An keɓe shi domina, kada ya ƙazantar da kansa, kada kuwa ya ɓata alfarwa ta sujada ta wurin shiga gidan da gawa take, ko ta mahaifinsa, ko ta mahaifiyarsa ce.

L. Fir 21

L. Fir 21:10-20