L. Fir 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dukan wanda ya zagi mahaifinsa, ko mahaifiyarsa za a kashe shi, gama ya zagi mahaifinsa da mahaifiyarsa. Alhakin jininsa yana wuyansa.

L. Fir 20

L. Fir 20:1-15