L. Fir 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ni kaina zan yi gāba da mutumin nan da iyalinsa, da waɗanda suka yarda suka bi Molek tare da shi. Ba zan ƙara ce da su mutanena ba.

L. Fir 20

L. Fir 20:1-8