L. Fir 20:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk mutumin da ya kwana da namiji kamar yadda namiji yake kwana da mace, su biyu ɗin, sun yi aikin ƙazanta, za a kashe su. Alhakin jininsu yana wuyansu.

L. Fir 20

L. Fir 20:4-18