L. Fir 20:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ubangiji ya faɗa wa Musa, ya ce wa mutanen Isra'ila, “Duk Ba'isra'ile da kowane baƙo da yake zaune cikin Isra'ila