L. Fir 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuwa hadayar ta gari ce da aka toya cikin kaskon tuya, sai a yi abinci da gari mai laushi wanda ba a sa masa yisti ba, wanda aka kwaɓa da mai.

L. Fir 2

L. Fir 2:1-8