L. Fir 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da mutum ya kawo hadaya ta gari ga Ubangiji, sai ya kawo gari mai laushi, ya zuba masa mai da lubban.

L. Fir 2

L. Fir 2:1-8