L. Fir 19:36-37 Littafi Mai Tsarki (HAU) Sai ma'auninku na awon nauyi, da mudun awo, da mudun awon abin da yake ruwa ruwa, su zama na gaskiya. Ni ne Ubangiji