L. Fir 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku yi ta yaɗa ƙarya game da wani. Sa'ad da wani yake cikin shari'ar kuɓutar da ransa, ku yi magana muddin dai shaidarku za ta taimake shi. Ni ne Ubangiji.

L. Fir 19

L. Fir 19:13-23