L. Fir 19:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku yi alkawari da sunana idan dai ba ku da niyyar cika shi, wannan zai jawo wa sunana ƙasƙanci. Ni ne Ubangiji Allahnku.

L. Fir 19

L. Fir 19:5-19