L. Fir 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku girbe kalar gonar inabinku, kada kuma ku tattara 'ya'yan inabinku da suka kakkaɓe, sai ku bar wa matalauta, da baƙo. Ni ne Ubangiji Allahnku.

L. Fir 19

L. Fir 19:9-12