L. Fir 18:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ya kwana da 'yar'uwarsa, 'yar mahaifinsa, ko 'yar mahaifiyarsa, ko a gida ɗaya aka haife ta da shi, ko a wani gida dabam.

L. Fir 18

L. Fir 18:6-15