L. Fir 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya ci mushe, ko abin da namomin jeji suka yayyaga, ko shi Ba'isra'ile ne, ko baƙo ne, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, ya ƙazantu har maraice, sa'an nan zai tsarkaka.

L. Fir 17

L. Fir 17:8-16