L. Fir 16:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai yi kafara domin Wuri Mai Tsarki, da alfarwa ta sujada, da bagaden. Sa'an nan kuma ya yi kafara domin firistocin, da dukan taron jama'ar.

L. Fir 16

L. Fir 16:26-34