L. Fir 16:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan za su zama farillai a gare su har abada. A rana ta goma ga watan bakwai za su ƙasƙantar da kansu, ba za su yi kowane irin aiki ba, ko ɗan ƙasa, ko baƙon da yake cikinsu.

L. Fir 16

L. Fir 16:27-34