L. Fir 16:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kuma yi wanka da ruwa a wuri mai tsarki, sa'an nan ya sa tufafinsa, ya je, ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa, da hadaya ta ƙonawa don jama'a, domin ya yi kafara don kansa da jama'a.

L. Fir 16

L. Fir 16:18-30