L. Fir 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ya yanka bunsuru na yin hadaya don zunubin jama'ar ya shigar da jinin bayan labulen. Zai sa jinin kamar yadda ya yi da jinin bijimin, ya yayyafa shi a kan murfin, da gaban murfin.

L. Fir 16

L. Fir 16:12-25