L. Fir 16:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna kuma zai miƙa bijimi na yin hadaya don zunubin kansa, ya yi kafara don kansa da gidansa. Zai yanka bijimi na yin hadaya don zunubin kansa.

L. Fir 16

L. Fir 16:9-17