L. Fir 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mai ɗigar ya tofar da yau a kan wanda yake da tsabta, sai mutumin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice.

L. Fir 15

L. Fir 15:1-18