L. Fir 15:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan zubar jinin hailar macen ya yi kwanaki da yawa, ko kuwa kwanakin hailarta sun zarce ka'ida, a duk kwanakin zubar jininta za ta lizima cikin rashin tsarki daidai kamar lokacin hailarta.

L. Fir 15

L. Fir 15:15-27