L. Fir 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da mace take haila irin ta ka'ida, za ta ƙazantu har kwana bakwai, duk wanda ya taɓa ta kuwa zai ƙazantu har maraice.

L. Fir 15

L. Fir 15:13-25