L. Fir 15:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan rana ta takwas zai kawo kurciyoyi biyu, ko 'yan tattabarai biyu a gaban Ubangiji a ƙofar alfarwa ta sujada, ya ba firist.

L. Fir 15

L. Fir 15:6-21