L. Fir 15:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan ka'idodi

2. domin jama'ar Isra'ila. Duk lokacin da wani namiji yake ɗiga daga al'aurarsa, ƙazantacce ne.

3. Ko al'aurar tana ɗiga ko ta daina shi dai ƙazantacce ne.

L. Fir 15