L. Fir 14:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da haka zai tsarkake gidan da jini tsuntsun, da ruwa mai gudu, da tsuntsu mai ran, da itacen al'ul, da ɗaɗɗoya, da jan alharini.

L. Fir 14

L. Fir 14:42-57