L. Fir 14:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan firist ɗin ya zo, ya dudduba, ya ga tabon bai yaɗu a gidan ba, bayan da an yi wa gidan shafe, sai firist ya hurta, cewa, gidan tsattsarka ne domin tabon ya warke.

L. Fir 14

L. Fir 14:41-52