L. Fir 14:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sai su kwaso waɗansu duwatsu, su sa su a wuraren da suka ciccire waɗancan. Sai a kawo laka a shafe gidan.

L. Fir 14

L. Fir 14:37-47