L. Fir 14:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist kuwa ya umarta a fitar da dukan abin da yake cikin gidan kafin ya tafi ya dudduba tabo, domin kada kome da yake cikin gidan ya ƙazantu. Bayan haka sai firist ya shiga, ya duba gidan.

L. Fir 14

L. Fir 14:32-38