L. Fir 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ɗaya domin hadaya don zunubi, ɗaya kuma don hadaya ta ƙonawa tare da hadaya ta gari. Firist ɗin kuma zai yi kafara a gaban Ubangiji domin wanda ake tsarkakewar.

L. Fir 14

L. Fir 14:21-37