L. Fir 14:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma shafa man da ya ragu cikin hannunsa a leɓatun kunnen dama na wanda za a tsarkake, da a babban yatsan hannun damansa, da kuma a babban yatsan ƙafar damansa, a inda aka shafa jinin hadaya don laifin.

L. Fir 14

L. Fir 14:25-29