L. Fir 14:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya yanka ɗan ragon don laifi, ya ɗibi jinin hadaya don laifin, ya shafa a leɓatun kunnen dama na mutumin da za a tsarkake, da a babban yatsan hannunsa na dama, da ƙafarsa ta dama.

L. Fir 14

L. Fir 14:19-27