L. Fir 14:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma kurciyoyi biyu, ko 'yan tattabarai biyu yadda dai ya iya. Ɗayan domin hadaya don zunubi, ɗayan kuma don hadaya ta ƙonawa.

L. Fir 14

L. Fir 14:21-30