L. Fir 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ya miƙa hadaya don zunubi domin ya yi kafara, don rashin tsarkin mutumin. Daga baya ya yanka hadaya ta ƙonawa.

L. Fir 14

L. Fir 14:9-21