L. Fir 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma tsoma yatsan hannunsa na dama a cikin man da yake a tafin hannunsa na hagu, ya yayyafa man da yatsansa sau bakwai a gaban Ubangiji.

L. Fir 14

L. Fir 14:9-19