L. Fir 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta takwas zai kawo 'yan raguna biyu bana ɗaya ɗaya marasa lahani da 'yar tunkiya bana ɗaya marar lahani, da hadaya ta gari rabin garwar gari mai laushi karɓaɓɓe da man zaitun, da rabin moɗa na mai.

L. Fir 14

L. Fir 14:4-16