L. Fir 13:56 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan firist ɗin ya duba ya ga tabon ya dushe bayan da aka wanke shi, sai ya kece wurin daga fatar, ko tariyar zaren, ko waɗarin.

L. Fir 13

L. Fir 13:55-59