L. Fir 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta bakwai firist zai ƙara dudduba shi, in ya ga cutar ba ta yaɗu a fatar jikin mutumin ba, sai ya sāke kulle shi waɗansu kwana bakwai kuma.

L. Fir 13

L. Fir 13:4-10