L. Fir 13:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai kuturta zai sa yagaggun tufafinsa, ya bar gashin kansa ba gyara, sa'an nan ya rufe leɓensa na sama, ya ta da murya, ya riƙa cewa, “Marar tsarki, marar tsarki.”

L. Fir 13

L. Fir 13:42-51