L. Fir 13:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan firist ya duba mikin, ya ga zurfinsa bai zarce fatar ba, ba kuma baƙin gashi a ciki, sai firist ya kulle mai miki har kwana bakwai.

L. Fir 13

L. Fir 13:28-36