L. Fir 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya miƙa ga Ubangiji, ya yi kafara dominta, za ta kuwa tsarkaka. Wannan shi ne abin da ya wajaba ga wanda ta haifi ɗa ko 'ya.

L. Fir 12

L. Fir 12:1-8