L. Fir 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuma sai ta ci gaba da zama cikin jinin har kwana talatin da uku. A lokacin ba za ta taɓa kowane tsattsarkan abu ba, ba za ta shiga wurin yin sujada ba, har kwanakin tsarkakewarta su cika.

L. Fir 12

L. Fir 12:1-8