L. Fir 12:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya ba Musa ka'idodin nan domin jama'ar Isra'ila.

2. Idan mace ta yi ciki, ta haifi ɗa namiji, to, za ta zama marar tsarki har kwana bakwai, kamar cikin kwanakin hailarta.

3. A kan rana ta takwas za a yi wa jaririn kaciya.

L. Fir 12