L. Fir 11:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne Ubangiji wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar domin in zama Allahnku. Sai ku zama tsarkakakku, gama ni mai tsarki ne.

L. Fir 11

L. Fir 11:37-47